Osinbajo ya turance larabawa a taron kasa da kasa a Dubai, kalli hotuna
A cigaba da taron kasa da kasa domin bunkasa harkar kasuwanci da ake yi a birnin hadaddiyar daular larabawa, Dubai, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya gabatar da jawabi.
Taron ya samu halartar shugabanni, 'yan kasuwa da jakadu daga kasashen Afrika da na gabas ta tsakiya.

Osinbajo yayin gabatar da jawabi

Osinbajo a Dubai

Osinbajo da shugabanni daga kasashen Afrika a Dubai

Osinbajo ya turance larabawa a taron kasa da kasa a Dubai
No comments:
Post a Comment