KAYAN HADI
- Fulawa
- Alkama
- Sikari
- Yis
- Gishiri
- Mai
YANADA ZA A SARRAFA
1. Da farko a tankade fulawa tare da alkama, sai a zuba yis da Sikari da gishiri , da mai kadan a kwaba
2. Sai a kai shi rana a ajiye har sai ya tashi
3. Daga nan sai ana gutsurowa ana fadada shi, ana yi masa huda a tsakiya ana soyawa a cikin mai mai zafi.
4. A yi masa jar suya a ci



No comments:
Post a Comment